BANANA SHAKE
Ayaba
Suga
Madara
Madara
ki bare ayabar ki markadata ki kawo madara ki zuba akai ko wace iri ma,kisa suga ki markadasu a karo na biyu sai ki juye idan kina bukata zaki iya tacewa amma barinsa hakan yafi kisa flauour me kamshin ayaba{banana flavour}kisa kankara sai asha
0 comments :
Post a Comment