June 10, 2025
Breaking News
No result!
Sunday, 14 February 2016

Indian Potato


irish potato 10
peas
albasa 1
tumarur 2
lemon tsami 1
garin flour 2spn
sardine 1 tin
carrot 2
mai
maggi
gishiri
ki fere dankalinki ki wankeshi tas sai ki dora dan manjanki a wuta ki dan soya shi,ki tsaida ruwan da zai dafa miki shi,sai ki yayyanka dankalin da albasa ki zuba a ciki yayi kaman 15minutes sannan ki zuba peas da yankakken karas kisa magi gishiri da kifin da kika bude ki juya su,sannan ki dan matsa lemon tsami,ki dauko wannan flour taki ki dan dama da ruwa ki zuba a ciki zakiga yayi dan kauri shikenan sai aci idan kina bukata sai kisa yankakken tumatur yayin da zaki ci,
NB:ba a saka ma wannan abincin yaji a haka ake ci,idan kuwa aka sa yaji kila zai iya komawa african potato domin ba indian bane domin ya janza launi,kuma masu ulcer za su iya mayar dashi abincinsu

0 comments :

Post a Comment

Back To Top