PERSIAN MEAT PATTIES
INGREDIENTS:
1.Albasa babba 1
2.Garlic/tafarnuwa 2
3.Maggi,salt
4.Olive oil/Veg oil
5.Potato daya babba
6.Meat/chicken
7.Spices
8.Nikakken tarugu/yaji
1.Albasa babba 1
2.Garlic/tafarnuwa 2
3.Maggi,salt
4.Olive oil/Veg oil
5.Potato daya babba
6.Meat/chicken
7.Spices
8.Nikakken tarugu/yaji
PROCEDURE:
Ki sami nikakken nama ko minced meat ki zuba a mixing bowl dinki, daga nan sai ki dauko dankali ki grating dinshi a abin goge kubewa, shima albasa ki masa haka ko ki yayyanka, ki kankare tafarnuuwar shima, ko kidaka shi tare da tarugu, daga nan sai ki zuba su curry da sauran spices, ki sa maggi da gishiri, sannan idan kina da nikakken yaji ki zuba, idan babu ki niqa tarugu ko ki daka da kyau yanda ba za a rinka ganin shi ba, sai ki yi mixing, su hade sosai.

Daga nan sai ki rinka diba ki masa shape yanda kike so, sai ki sa frying pan a wuta kisa mai yafi na yanda zaki soya kwai kamar sau biyu, sai ki rinka dauko su kina sawa, amma kisa wutan kadan kadan, kuma kiyi amfani da frying pan wanda ba zai rinka Kamawa ba, sai ki dauko murfi ki rufe, a hankali zai ta soyuwa yana dahuwa, idan kin ga bayan yayi sai ki jujjyasu.
Amma idan kin tashi yi kada kiyi su da kauri sosai. Yana da dadi sosai.
Sannan zaki iya sa kayan miya sosai idan kina so, iyaka kawai ki jajjagasu su jajjaga, sai ki motsa.
0 comments :
Post a Comment